0 Almizan
Almizan
Almizan
 

0
0
0
0
0
0
0
0
0
0
0
0
0

 
 
Juma'a 5 Sha'aban, 1431,   Bugu na 934,   ISSN 1595-4474

 

TARON RANAR SHAHIDAI A ZARIYA:
Mu ba barazana bane ga kasar nan
Shahada a tafarkin Allah daukaka ce
In ji Shaikh Zakzaky

A ranar Asabar 28 ga watan Rajab (10/7/2010) rana ce da Harkar Musulunci a Nijeriya ta gabatar da babban taron Mu’assasar Shuhada da aka saba ana yi a kowace shekara, wato ranar Shuhada.

A wannan shekarar an gabatar da wannan babban taro ne a filin da Harkar Musulunci ta mallaka kusa da filin sukuwa da ke Sabon Garin Zariya. Dimbin mahalarta, maza da mata ne tare da ’ya’ya da iyalan Shahidai suka samu halartar taron.     Ci Gaban Labarin


RA'AYI   Hotunanmu Na Wannan Makon
Duniya Labari
Daga gidan Annabta
Mu Leka Mu Gani Duba shafukan Musulunci


Labarai


Daga yi masa sallama a gida aka watsa masa 'acid'




Yadda aka yi garkuwa da 'yan jarida a Akwa Ibom




An samu kari a kudin aikin hajjin bana


 
 
Ana shiryawa da bugawa a I. M. Publications, P. O. Box 686,Babban Dodo, Zariya, Kaduna Nijeriya. Edita Ibrahim Musa Tar: 069-335148. I-mel almizan80@hotmail.com ko almizanzariya@yahoo.com GSM: +2348037023343